Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da maulidin Imam Husaini (AS) a birnin Manama a Husainiyar Haj Abdullah Turk Turk.
13 Maris 2022 - 14:57
Lambar labari: 1238861